1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 01.11.2021

November 1, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya an bankado wasu ma’aikatan gwamnati da ake zargi da mallakar gidaje 301 a babban birnin kasar Abuja, batun da ya jefa shakku cikin zukatan al'umma kan yaki da rashawa da gwamnati ke yi.

https://p.dw.com/p/42Rpd