1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 01.01.2020

January 1, 2020

Cikin shirin za a ji hukumar zabe a Guinea-Bissau ta bayyana tsohon Firaministan kasar a matsayin wanda ya lashe zaben da aka kammala. Sai dai dan takarar da ya sha kaye ya ce zai kalubalanci sakamakon. Akwai kuma shirye-shiryen da za su biyo.

https://p.dw.com/p/3VZCm