1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Lafiya jari ya duba cutar amai da gudawa

Abdourahamane Hassane
September 19, 2017

Sakamakon ambaliyar ruwa da ya faru a wasu sassa na jihar Kebbi da ke Arewa maso Yammacin Najeriya ya bar baya da kura, inda ake samun al'umma a wasu kananan hukumomi saman da 10 na fama da bullar amai da gudawa abin da ke haifar da kyama tsakanin al'ummar da ke makwabtaka da juna.

https://p.dw.com/p/2kG24