Shirin Labarin Wasanni | Zamantakewa | DW | 05.11.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Shirin Labarin Wasanni

Kungiyar Al-Ahli ta Masar ta doke takwararta ta Esperance ta Tunusiya a karawar farko ta wasan karshe na cin kofin kwallon kafa na zakarun Afirka. A Jamus kuwa Kungiyar Dortmund na ci gaba da kasancewa a saman teburin Bundesliga. Akwai karin labarai na wasanni a cikin shirin.

Saurari sauti 09:51