1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Dandalin matasa

Mouhamadou Awal Balarabe
July 25, 2019

A jerin shirye shirye da muke kawo muku kan muhimmancin Ilmi a tsakanin matasa a Najeriya, a wannan makon za mu duba yanayin tsarin Ilmi na 6-3-3-4 a Najeriya da kuma yadda ya banbanta da wasu kasashe na ketare wadanda suke da manufa iri daya. Sai ku biyo mu a cikin shirin.

https://p.dw.com/p/3MhhP