Shirin Dandalin Matasa na (08-11-18) Za a ji yadda wasu matasa Kirista da Musulmi a Najeriya suka hada gwiwa wajen fadikar da matasa kaucewa shiga rigingimu na addini da siyasa da kuma kabilanci. Don jin karin bayyani sai a kasance tare a DW kuma Abdul-raheem Hassan shi ne zai gabatar da shirin Dandalin Matasan na wannan mako.