1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Abaya ta bar baya da kura a Najeriya

June 7, 2021

Shirin Abu Namu ya duba muhawarar da ta barke a shafukan sada zumunta a sassan arewacin Najeriya ta "Abaya challenge" da ta bar baya da kura, har ta kai ga ana nuna tsangwama ga mata masu sanye da Abaya.

https://p.dw.com/p/3uWVa