Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shirin ya mayar da hankali kan matsalar munmunar cin zarafin mata da yara kanana ta hanyar fyade da ke kara kamari a tsakanin Al’umma a wannan zamanin.
Tura sakon Facebook Twitter google+ Whatsapp Tumblr Newsvine linkedin Digg
Permalink https://p.dw.com/p/3GSwY
Gwamnatoci da dama daga kasashe masu karfin tattalin arziki zuwa masu tasowa na kara matakan magance matsalolin cin zarafin mata albarkacin ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin yaki da cin zarafin mata.
A Najeriya shirin doka na majalisar datawa kan samar da daurin shekaru 14 ga duk wanda aka samu da cin zarafin mata a manyan makarantu da samar da kariya ga alkalai da ma'aikatan shari'a saboda matsalar garkuwa da jama'a
'Yan sanda sun harbe wasu mutum 4 a yayin gudanar da bincike kan zargin da ake musu na kisan wata likitar dabbobi bayan da suka yi mata fyade.
A Najeriya a karon farko an kaddamar da wani kundi na ajiye sunayen mutanen da suka aikata laifin cin zarafin mata ta hanyar lalata.