1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Shirin ba da tazarar haihuwa

Lateefa Mustapha Ja'afar
November 5, 2018

Gwamnati a Tarayyar Najeriya na shirin tattaunawa da malaman addinai da shugabannin al'umma kan batun tsarin iyali, sai dai al'ummar kasar na da bambancin ra'ayi.

https://p.dw.com/p/37e7w