1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Abu Namu na 27.03.2019

Yusuf Bala Nayaya AMA
April 1, 2019

A cikin shirin Abu za a ji rawar da mata masu bukata ta musamman ke takawa a siyasa da ma irin bukatunsu bayan sun taka rawa ga zabin shugabanni.

https://p.dw.com/p/3G1bF

A cikin shirin Abu na Mu na wannan lokaci za mu yi nazari kan rawar da mata masu bukata ta musamman ke takawa a siyasa da ma irin bukatunsu bayan kuwa sun taka rawa ga zabin shugabanni. Yayin da ake ganin matakamarsu na taka rawa a siyasar duniya inda suke jagorantar lamura na ci gaba. A Najeriya , ba a cika ganinsu ba a mukamai na siyasa.