1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Abu Namu: 05.05.2021

May 10, 2021

Amfani da lallen gargajiya a Najeriya wata al’ada ce da ta samo asali tun iyaye da kakanni daga Hausa Fulani, musamman a lokacin bukukuwan al’adun gargajiya da bikin sallah ko aure. Sai dai a wannan zamani an samu koma bayan hakan.

https://p.dw.com/p/3tC9G