1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shin ka san ko wane ne Shago

Gazali Abdou Tasawa
October 21, 2019

A cikin shirin za a ji takaitaccen tarhin gawurtaccen dan wasan damben gargajiyar nan na kasar Hausa "Shago" da yayi fice da kaurin suna a fagen wasan damben gargajiya.

https://p.dw.com/p/3ResF