1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sharuddan Najeriya kan batun bude iyakokinta

February 21, 2020

Hukumomi a Najeriya sun bukaci rushe daukacin rumbunan ajiye kaya da ke a kan iyakar Najeriya da kasashen Benin da na Niger kafin kaiwa ga bude iyakokin da ke tsakanin kasashen.

https://p.dw.com/p/3Y9iw