1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An bukaci boye shedu a shari'ar kudade a Najeriya

Uwaisu Abubakar Idris/YBOctober 26, 2015

A yanayin da ke nuna daukan sabon salo da shari’ar da ake yi wa tsohon mai bai wa shugaban Najeriya shawara a harkar tsaro lauyoyin gwamnati sun gabatar da sabbin tuhume-tuhume da suka hada da na safarar kudadde.

https://p.dw.com/p/1GuTY