Sharhi: Tsugunne tashi ba ta kare ba a Kamaru bayan zabe | Duka rahotanni | DW | 11.02.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Sharhi: Tsugunne tashi ba ta kare ba a Kamaru bayan zabe

A Kamaru, barazanar da 'yan aware suka yi ta far wa masu kada kuri'a da kuma kira na kaurace ma zabe da babbar jami'yyar adawa ta MRC ta yi, sun yi munmunan tasiri a tagwayen zabukan kananan hukumo da na 'yan majalisa,

Saurari sauti 03:32