1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurarin shirin DW na yamma na 03-06-2016

Gazali Abdou TasawaJune 3, 2016

Jigon rahotannin na wannan yammaci ya mayar da hankali ne kan matakan da wasu jihohi a Najeriya ke dauka na samar da wuraren kiwo dan kawo karshen takaddama tsakanin makiyaya da manoma a kasar.

https://p.dw.com/p/1J0J1