1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na 04.04.2018

SK2 / S02SApril 4, 2018

Ma'aikatan agaji suna zargin neman katse aikin ceton bakin haure kan tekun Libiya, kana hukumomin Jamhuriyar Nijar sun tisa keyar dan jarida Baba Alpha zuwa kasar Mali.

https://p.dw.com/p/2vRkl