1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW na 07-06-18

Abdourahamane Hassane
June 7, 2018

Shugaban Rasha Vladmir Putin ya ce Moscow za ta maida kakkausan martani ga kasar Ukraine in har dakarunta suka kai hari kan 'yan aware a gabashin kasar a lokacin wasannin cin kofin duniya na kwallon kafa

https://p.dw.com/p/2z6Ng