Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji shugaban Najeriya ya gabatar wa 'yan majaliasar dokokin kasar kasafin kudi na shekarar 2016, yayin da kungiyar 'yan kasuwar man fetir suka kare kansu da saka hannu a karancin man fetir.