1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 27.03.2017

March 27, 2017

A cikin shirin za a ji cewar rundunar sojin Najeriya ta soma wani atisaye a dajin sambisa. Yayin da a Bamako kuma babban birnin kasar Mali aka a bude babban taron hadin kan kasa domin tattauna samar da zaman lfiya.

https://p.dw.com/p/2a3GM