1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 11-12-2017

Gazali Abdou Tasawa
December 11, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa Kungiyar Tarayyar Afrika A U, ta yi gargadin yiwuwar kwararar mayakan sa kai na Kungiyar IS dubu shida daga wasu kasashen Gabas ta Tsakiya zuwa kasashen na asali a Afirika.

https://p.dw.com/p/2pAzc