1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin DW na yamma 20.10.2015

Yusuf BalaOctober 20, 2015

A cikin shirin za a ji Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce kimanin mutane miliyan daya da dubu dari biyu da hamsin ne ke rasa rayukansu duk shekara sakamakon hadurran kan tituna.

https://p.dw.com/p/1GrF5