Saurari shirin DW na safe 09.09.2016 | Duka rahotanni | DW | 09.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Saurari shirin DW na safe 09.09.2016

A cikin shirin za a ji hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta dage zaben jihar Edo Kudu maso Kudancin kasar. Za a ji kasuwannin dabbobin sallar layya a Najeriya da Nijar ba ciniki.

Saurari sauti 29:59