1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Noman rani na albasa a Sakkwato

May 4, 2022

Matashin mai suna Hassan Muhammad Ladan ya shafe kusan shekaru biyu yana gudanar da noman rani na albasa, inda ya bayyana cewa noman ya zame masa garkuwa.

https://p.dw.com/p/4ApPn