Rikicin addini a Indiya ya haifar da gagarumin tashin hankali | BATUTUWA | DW | 06.03.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Rikicin addini a Indiya ya haifar da gagarumin tashin hankali

Rikicin addini a Indiya, ya haifar da gagarumin tashin hankali a birnin Delhi na kasar. Wadanda rikicin ya shafa sun samu tallafin da bai taka kara ya karya ba daga mahukunta.

A dubi bidiyo 02:38