Gwamnatin shugaba Mahamadou Issoufou na Nijar da ke fuskantar kalubalen siyasa ta kulla sabuwar yarjejeniya tsakaninta da kamfanin makamashi na Faransa AREVA.
Gwamnatin shugaba Mahamadou Issoufou na Nijar da ke fuskantar kalubalen siyasa ta kulla sabuwar yarjejeniya tsakaninta da kamfanin makamashi na Faransa AREVA, a daidai lokacin da rikicin ya ki cinyewa a majalisar dokoki.