1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rayuwa da falsafar Mamman Shata

Gazali Abdou Tasawa
September 18, 2018

A makon da ya gabata aka gudanar da babban taro kan rayuwa da falsafar shahararren mawakin gargajiya na kasar Hausa Alh. Dr Mamman Shata, wannan taro wanda jami'ar Bayero ta Kano ta shirya, shi ne irinsa na farko da manazarta da dalibai da malaman jami'o'i da dama suka gudanar kan tasirin wakokin marigayin wanda ya shafe kimanin shekaru 65 yana jan zarensa a fagen waka.

https://p.dw.com/p/356qb