Rawar matasa a kafafen sada zumunta a Najeriya | Zamantakewa | DW | 22.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Rawar matasa a kafafen sada zumunta a Najeriya

Shirin ya duba tasirin amfani da matasa ta kafafen sada zumunta wajen yada manufofin 'yan siyasar Najeriya

Saurari sauti 10:15

Shirin ya duba tasirin amfani da matasa ta kafafen sada zumunta wajen yada manufofin 'yan siyasa a Najeriya inda zai duba rawar da wadannan kafafen ke takawa a wajen ci gaban matasa a cikin kasar dama kewaye.