1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus ta soki Rasha d aba dokokin kasa da kasa

Zulaiha Abubakar
August 4, 2019

Gwamnatin Jamus ta yi tir da Allah wadai da matakin gwamnatin Rasha na ci gaba da tsare daruruwan masu zanga-zanga da suka fito nuna ra'ayinsu a kan gwamnati.

https://p.dw.com/p/3NKe9
Russland l Protest gegen Wahlausschluss von Oppositionskandidaten - Festnahme von Teilnehmer
Hoto: picture-alliance/Zumapress/V. Kruchinin

A cewar Jamus matakin da Rasha ta dauka ya saba dokokin kasa da kasa na zabe. A jiya ne dai 'yan sanda suka yi artabu da daruruwan masu zanga-zanga baya kama fitaccen mai sukar gwamnatin kasar. Rahotanni sun ce akalla mutane 600 ne ke tsare a hannun 'yan sanda.