Oba Ewuare: Sarkin Tagulla na birnin Benin | Tushen Afirka: mutanen da suka taka rawa a tarihin Afirka | DW | 24.09.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Tushen Afirka

Oba Ewuare: Sarkin Tagulla na birnin Benin

Fiye da karni biyar bayan sarautarsa, gadon da Oba Ewuare ya bari na nan daram-dakau a cikin garin Benin. Ana tunawa da karfin ikonsa da kuma habaka fasahar sarrafa tagulla da ake cin amfani har yanzu.

A dubi bidiyo 02:43

Kari a Media Center