1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Nicolas Sarkozy

An haifi Nicolas Sarkozy a shekarar 1955, kuma mahaifinsa dan asalin Hangari ne. Ya yi mulkin kasar Faransa daga 2007 zuwa 2012.

Ya fara siyasa tun ya na saurayi, amma sunansa ya fara haskawa lokacin da ya yi aiki karkashin tsohon shugaban kasa Jacques Chirac a 1993. Ya yi shugabancin karba-karba na EU lokacin da yake mulki.