1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin 'yan takara a zaben Najeriya

Abdourahamane Hassane
February 23, 2023

'Yan takara 18 za su fafata a zaben shugaban kasa a Najeriya a ciki har da mace guda. Mun tattaro tarihin wasu daga cikin 'yan takarar.

https://p.dw.com/p/4NtIe
Bildkombo | Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, Rabiu Musa Kwankwaso und Atiku Abubakar

Dukkanin 'yan takara a zaben na Najeriya na da manufofi na kawo sauyi a kasar da take fuskantar matsaloli na tsaro da tattalin arziki. Musammun ma da rikicin kudin da kasar ta fada a ciki a baya-baya nan.

 

 

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna