SiyasaNajeriya: Zabe don kawo karshen rushe muhallaiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane03/06/2019March 6, 2019Badia na daya daga cikin unguwanni talakawa a birnin Legas a Najeriya. Akasarin mazauna wannan unguwa dai na rayuwa ne cikin tsofaffin rumfuna, inda da wuya ka ga mai gidan sauro, balle dakunan bahaya da na wanka https://p.dw.com/p/3EZ1cTalla