SiyasaNajeriyaEl-Zakzaky: Ba za mu yafe wa gwamnati baTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaNajeriyaUwais Abubakar Idris AS/LMJ12/11/2025December 11, 2025Shugaban 'yan Shi'a bangaren kungiyar IMN a Najeriya, Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky ya ce, a shirye suke su yi sulhu da gwamnatin Najeriya, sai dai ba za su yafe abin da aka yi wa mabiyansu shekaru 10 da suka wuce ba.https://p.dw.com/p/55Bi0Talla