Najeriya na da fasihan yara masu tasowa | Himma dai Matasa | DW | 16.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Najeriya na da fasihan yara masu tasowa

Osine Ikhianosime da Anesi Ikhianosime sun samar da fata ga Najeriya, domin kuwa sun shiga cikin jerin masu kirkirar mahaja. 'Yan uwan junan biyu sun kirkira manhajar wayar tafi da gidanka wato browser da ke da saukin amfani wadda kuma tuni ake amfani da ita.

A dubi bidiyo 03:02
Now live
mintuna 03:02