SiyasaNajeriya: Mutane miliyan 100 ba su da aikli yinTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane12/18/2019December 18, 2019Duk da alkawarin shugaban Najeriyar na fitar da akalla mutane miliyan 100 cikin talauci yanzu haka akwai sauran aiki sakamakon yadda gwamnatin ta ce mutane miliyan 100 ba su da aikin yi galibi matasa.https://p.dw.com/p/3V2WdTalla