SiyasaNajeriya: Muhawara kan yarjejeniyar cinikayya ta AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa03/20/2018March 20, 2018Shugabannin kasashen nahiyar Afirka na gudanar da taro a birnin Kigali na kasar Ruwanda don tattaunawa kan batun samar da kafa ta inganta fannin cinikayya a tsakanin kasashen, matakin da Najeriya ke dari-dari kansa.https://p.dw.com/p/2ueuWTalla