1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Muhawara kan bukatar sauya hafsoshin soja

Gazali Abdou Tasawa
February 19, 2020

A Najeriya a yayin da ake ci gaba da fuskantar matsalar rashin tsaro a kasar, gwamnatin ta ce ba ta da niyyar sauya manyan hafsoshin tsaro akasin bukatar majalisun kasar da ma wasu 'yan kasar ta Najeriya.

https://p.dw.com/p/3Y10B