1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Karuwar hare-haren 'yan bindiga

Abdourahamane Hassane
May 11, 2018

A Najeriya shugabanin kungiyar Miyetti Allah a yankin jihohin arewa maso tsakiya, sun bukaci ganin hukumomin tsaro na daukan matakai na zahiri don tabbatar da tsaro.

https://p.dw.com/p/2xYCL