1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An kashe wasu sojojin Najeriya biyu

Abdourahamane Hassane
August 24, 2021

'Yan bindiga sun kai hari a kan wata makarantar horas da  soji a arewa maso gabashin Najeriya a Jihar Kaduna inda suka kashe soji biyu kana suka yi garkuwa da daya:

https://p.dw.com/p/3zQog
Nigeria Soldaten in Damboa
Hoto: Getty Images/AFP/S. Heunis

Mataimaki Kakakin makarantar kwammanda Bashir Muhammed ya tabbatar da harin a safiyar yau, sai dai bai yi karin bayyani ba,

Kawo yanzu jamian tsaro sun karfafa tsaro a makarantar dake a Afaka. Sata da yin garkuwa da  mutane a yanki na arewacin Najeriya na dada karuwa a 'yan kwanakin baya-baya nan: