1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Hada-hadar saye da sayar da biredi a jihar Kebbi

May 2, 2020

Sana’ar saye da sayar da biredi na kara samun bunkasa da karbuwa a tsakanin al’ummar jihar Kebbi sakamakon yadda ake yawan amfani da shi wajen cimaka ko karin kumallo da kuma yin tsarabar shi ga masu yin balaguro.

https://p.dw.com/p/3bhJ3