1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya dage haramcin yin rejistar salula

Abdourahamane Hassane
April 16, 2021

Gwamnatin tarrayar Najeriya ta dage haramcin rijistar wayar salula a kasar. Mahukunta na Abuja sun ambato batun rashin tsaro a kan gaba a cikin matakin tsaida rijistar katin na salula.

https://p.dw.com/p/3s8Ne