SiyasaNajeriya: Ana sauya salo a garkuwa da mutaneTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Maidawa Kurgwi YB04/05/2019April 5, 2019A Najeriya masana harkokin tsaro sun kawo shawara kan matakai da suka kamata hukumomi su dauka wajen magance matsalar garkuwa da mutane don neman kudin fansa. Masu garkuwa da mutane a sabon salo na shiga gidajen jama'a.https://p.dw.com/p/3GNd5Talla