1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Mexico

Mexico ita ce kasa ta biyar mafi girma a jerin kasashen da ke Latin Amirka kuma ita ce kasa mafi girma da ke magana da harshen Spaniyanci.

Kimanin mutane miliyan 120 ne ke zaune a kasar Mexico. Kasar na fama da matsala ta sha da fataucin muggan kwayoyi da rikicin da ake fuskanta tsakanin kungiyoyi masu fataucin kwayoyi a kasar. Cikin shekara ta 2006 ne wannan rikici ya yi kamari wanda ya yi sanadin rasuwar mutane da dama.

Nuna karin rahotanni