Mayar da ′yan matan da suka samu juna biyu makaranta | Himma dai Matasa | DW | 16.12.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Mayar da 'yan matan da suka samu juna biyu makaranta

Tare da tallafin Maryam Meeze ta kungiyar da ke sasanta mabiya addinai a kasar Kenya, 'yan matan da suka haihu na komawa makaranta don kammala karatunsu.

A dubi bidiyo 03:13
Now live
mintuna 03:13