1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya a cin hanci da rashawar duniya

Uwais Abubakar Idris YB
January 29, 2019

Kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta Transparency International ta fitar da rahotonta a kan yadda kasashe suka kasance a kan batun cin hanci da rashawa a 2018 inda ta nuna cewa a Najeriya babu wani sauyi.

https://p.dw.com/p/3COZj