Matsalolin auren wuri a Najeriya | BATUTUWA | DW | 25.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Matsalolin auren wuri a Najeriya

Auren wuri na yara ya bazu a Najeriya. 'Yan matan ana yi musu aure saboda dalilai na al'adu da talauci kuma dokar tsarin mulkin Najriya ba ta haramta auren wuri ba amma wasu matan na yin fafutuka domin samun sauyi.

A dubi bidiyo 03:24