1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashiya mai sana'ar sarrafa man gashi a Najeriya

Uwais Abubakar Idris
February 19, 2020

A Najeriyas wata matashiya da ta yi karatun har matakin digiri na biyu a garin Minna da ke jihar Niger, ta rungumi sana’ar samar da man gashi na mata, sana’ar da a yanzu ta samar mata da dogarao da kanta da kuma yaye mata wata damuwa ta rashin gashi ga diyarta

https://p.dw.com/p/3Y0mK