1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashin da ya kirkiri injin barar gyada da masara

August 12, 2020

Wani matashi a Najeriya da ya kammala karatun boko ya kirkiri injin barar masara da gyada a wani yunkuri na tallafa wa jama'a musamman ma manoma da masu karamin karfi a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3gqaN