1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Ciniki

Matashi mai sana'ar rini a Sakkwato

June 3, 2020

Wani matashi mai suna Umar Adamu a Jihar Sakkwaton Najeriya ya rungumi sana'a rinin tufafi domin daukar dawainiyar kansa bayan da ya kasa samun aiki daga gwamnati ko wani kamfani mai zaman kansa bayan kammala karatu a jami'ar Jihar ta Sakkwato.

https://p.dw.com/p/3dDCv